Tuwon shinkafa miyar ogbono da agushi
Sahur tins
Steps
- 1
Sa kashin a tukunya da kayan kamshi da kayan miya ya nuna seki sauke aje a gefe. Yanka albasa, Markada kayan miya,yanka ganyen ugu, nika ogbono da agushi a tare dukka rabi rabin gwangwani
- 2
Sa tukunya a wuta auna manja kisa sa albasa yadan soyu,zuba jajjagen kayan miya Amman ni da timatir na sachet nayi amfani sa ruwa kadan dan ya nuna idan ruwan yadan tsotse zuba tafashen kashin ki shima barshi ya tafaso seki zuba nikakken agushi da ogbonon ki barshi ya nuna kadan seki zuba ganyen ugu bayan kin sa ugun kar ki barshi a wuta ya jima sauke.
- 3
Hmm zaki iya ci da tuwon shinkafa, acca, semonvita amala etc
Similar Recipes
More Recipes
-

Radhika Shaparia
-

Healthy delicious majedar vermicelli dry fruits kheer
Ramaben Joshi
-

Salmon in Honey Glaze with Lemon
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Radek Bumbálek
-

Radek Bumbálek
-

chef Nidhi Bole
-

Swati Sheth
-

Golden yolk chicken pasta, no cream (49g protein)
Studio Shoki
-

Neon pink dragon fruit smoothie, no protein powder
Studio Shoki
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Baked Rotini with Italian Hot Sausage
Crock Pot Girl 🤡
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Clemence Hoe - Asian Home Cuisine
-

Fresh, sautéed Brussel Sprouts
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Itohs Vera
-

Peace -

Macadamia & White Choco Chip Cookies
Hiroko Liston
-

Zubaida Isah
-

Michelle Ann
-

The amazing, shrimp and catfish meal. 🙂
“The hart Of The Kitchen".🙂
-

Roof Afza Milk #Drink_Competition #Cookpadapp
Hina Ibrahim
-

meenah‘s kitchen
-

Dambun shinkafa & Nigerian suya
Amina Jamilu







Comments