Tuwon shinkafa with egusi soup

muneerat a jafar
muneerat a jafar @cook_16784847
Katsina
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafar tuwo
  2. Tomato
  3. Tattasae
  4. Attarugu
  5. Egusi
  6. Nama da man ja
  7. Allayyahu,albasa
  8. Seasonings and spices

Cooking Instructions

  1. 1

    Tuwo xan xuba ruwa a cikin pot dina in wanke shinkafar tuwo na in xuba in rufe xuwa bayan Dan lokaci in taba in yayi taushi in tukeshi da kyau in rufe y sulala in kwashe a Leda

  2. 2

    Egusi soup- xan xan Dan soya manja da er albasa sae in Dan soya tananennen namana sama² in xuba blended kayan miya na in juya in rufe

  3. 3

    Xan dakko egusina in mixing nashi da Dan manja sae in yanka albasa in xuba ciki inyi blending dinsu duka

  4. 4

    Idan kayan miyana y nuna sae in saka seasonings da spices dina in xuba romon nama na in dakko egusi na in rika yi masa tillin Dan wake sae in rufe kar in juya har xuwa y Dan sulala sae in xuba yankaken alaeyahu na da albasa after na wanke su sae in rufe xuwa 3-4 mins ya nuna sae a kwashe

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
muneerat a jafar
muneerat a jafar @cook_16784847
on
Katsina
am empty without my kitchen
Read more

Comments

Similar Recipes