FRIED Brown Spaghetti
Steps
- 1
Za'a dora ruwan zafi a wuta,idan ya tafasa sai a kakkarya taliya kanana a zuba idan anga ta fara dahuwa sai a sauke a kafin ta karasa a juye a wanke a barta ta sha.
- 2
To sai asa mai a wuta sai a zuba naman da attaruhu sai a soya su amma kada a bari su soye sai a sauke a ajiye a gefe.
- 3
Sai a dafa karas,Koren wake idan sunyi sai a kawo su a hada a cikin naman tare da taliya a zuba kayan kamshi da kayan dandano da curry,a juyasu su hadu sosai sai a zuba ruwan zafi kadan sai a rage wutar a barshi ya karasa a hankali.
- 4
Idan girkin yayi za'a ji ya fara kanshi lokacin komai ya dahu.A lura kada a bari ta cane anfisonta wara-wara.
- 5
Za'a iya hadawa da dafaffen Kwai a ci koda hadin salad.
Similar Recipes
More Recipes
-

Oyster design desiccated coconut sandesh
Barnali Debdas
-

Soumini Bhattacherjee
-

Seema Sharma
-

Radhika Shaparia
-

Tina
-

Keshma Raichura
-

Amrita Chakroborty
-

Shrikhand Sandesh Sandwich Dessert
Bethica Das
-

Aishwarya Kitchen A
-

Foram C. Virani
-

Spicy Ranch Chicken Crescents 🥐
Crock Pot Girl 🤡
-

Sweet and Spicy Chicken (Indonesian Style)
Foodielover
-

Earl Grey Scones for the airfryer
Katatonickat
-

shimi
-

Sherry Busche
-

Deezees Cakes&more
-

Nazneen Alamgir
-

Aneeza Ahmad
-

Samia Mumtaz
-

Areeba Ahmed
-

Monika -

Mridula Bansal
-

Ummilo
-

Samia Mumtaz






Comments