Share

Ingredients

  1. Dankali
  2. Mai
  3. Albasa

Cooking Instructions

  1. 1

    Nide ina son dankali inna tashi nakan fere shi in yanka shi in sa sashi a ruwa in barshi se yayi kusan awa biyar a cikin ruwa sannan na soya amfanin hakan shine in kin soya zakiga be irin ya koma dan kadan dinan

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman fuad Adamawa State
on

Comments

Similar Recipes