Kwallon doya
Steps
- 1
Da farko ki fere doya ki wanke sai ki zuba a tukunya ki zuba gishiri da ruwa ki dafa
- 2
Sai ki wanke wasu kayan miya ki zuba a turmi ki zuba tare da maggi da gishiri sai ki xuba doya ki daka har komai ya hadi..
- 3
Sauce kuma sai ki yanka kayan miya ki tafasa nama.sai ki saka mai a kasko ki dura a wuta ki fara soya nama sai ki zuba kayan miya ki zuba maggi da kayan kamshi sai ki yanka cabbage ki wanke ki zuba ki bashi ya dahu..ki ajiye a gafe..
- 4
Indan kk gama dakawa sai ki kwashi..sai ki dibo dakakiyar doya sai ki budi sosai sai ki zuba sauce din a ciki sai ki rufi a hankali ki mulumla har ya zama balls
- 5
Indan kk gama sai dauko fulawa da kwai ki fasa kwai ki kada shi sosai sai ki saka kwallo doya a ciki kwai ki fito da shi kasaka a fulawa ki juya sosai har komai ya Hadi..sai ki dora mai a wuta indan yayi zafi sai ki fara soyawa
- 6
Ki soya har yayi golden brown.shikenan kwallo daya ya hadi sai ci.zaki iya hadawa da tea ko kunu..
Similar Recipes
More Recipes
-

Bhetki Mach’r Kochuri o Doi Alu Dum Thakurbarir style
Madhumita Bishnu
-

Hetal Poonjani
-

Zesty Pomegranate & Guava Fruit chaat
Sudha Agrawal
-

Tina
-

Kshama's Kitchen
-

Yadnya Desai
-

Sudipa Gope
-

Soumini Bhattacherjee
-

Vegetable Cream Cheese Sandwich (No Cook)
Daxa Parmar
-

Simplest Single Serving Apple Almond Cake (GF & Dairy free)
Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Chili Cheese Dog Bubble Up Casserole
Christina
-

Mrs. Griffin
-

So Yummy
-

Meatloaf That’s Actually Delicious 🤤
Mrs. Griffin
-

Julie T.
-

Esther Sarange
-

Simran Batra
-

Neha lalit -

Khabs kitchen
-

Chef B
-

KAYS CUISINE
-

Mahnoor Sheikh
-

Ashaz Tabasiya
-

Ashaz Tabasiya
-

Amisha Chheda




















Comments