Steps
- 1
Da farko zaki sami sugar dinki ki zuba a tukunya sae ki kawo ruwa ki zuba akae dae dae misali sae ki dora akan wuta
- 2
Sae ki barshi yana da huwa kina dan juyawa kadan lokaci zuwa lokaci zakiga yyi dango idan kika dan taba kuma yana yar kumfa karki barshi yyi jaa
- 3
Dama kin zuba madararki a mazubi kin kuma shafama ledarki (ledan sugar) mae kohh kuma ki shafa mata butter da dan ludayin da zaki kwashe da kinga sugar dinki yyi dango sae ki juye a ruba ki zuba yar butter kadan sae kina zuba madararki a hnkali kina tukawa har yyi kauri sosae Idan tayi tauri da yawa zaki iya diga dan ruwan zafi kadan
- 4
Idan kika gama sae ki juye a ledan nn taki kidan fakada da hannu amma zaki sama hanunki ledar da dan mae kadan sae ki barta tasha iska sae ki yayyankata.
Similar Recipes
More Recipes
-

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

skunkmonkey101
-

Cream of Chicken, Cheese and Broccoli over Rice
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Christina
-

So Yummy
-

Cooking with Kimberly Wood
-

So Yummy
-

Polly Basu
-

Chicken tikka egg roll paratha
Saadia Ehtasham
-

Spaghetti with vegetables and boiled egg
Sandra Nwachukwu
-

Jassi Aarif
-

Pancake with minced meat sauce
Tèèèmš kitchen
-

Ummasty -

Khoula Mariuml
-

Robin Bell
-

reemamakhija
-

Dorry Khatushiest Libokoyi






Comments