Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Flour,oil
  2. Baking powder.
  3. mince meat,
  4. mash potatoes
  5. Salt,
  6. water,
  7. green pepper,
  8. spices,
  9. Maggi,
  10. onion

Cooking Instructions

  1. 1

    Zakibu flour 2 measuring cups

  2. 2

    Then add 2 table na mai

  3. 3

    Sai bakingpoder karamin spoon level, Sai 3/4 na ruwa kidama shi zaiyi tauri but Dama shi a hakan sai kirufeshi na 10mint den kidauko engine nika taliya ki murzashi yayi fale fale sai kisamu samosa cuter

  4. 4

    Kisaka wannan Marji da kikayi kisaka sauce Naki na albasa da mince meat da mash potatoes su Maggi da spices sai kiyi using da samosa cuter but ni banyida shi ba ina sauri.

  5. 5

    Idan kika gama sai kisa a fridge for like 20mint sai kifara soyawa.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aysha Zanna Boguma
Aysha Zanna Boguma @cook_16271460
on

Comments

Similar Recipes