Alalen Doya

Wannan wata hanya ce ta sarrafa doya me dadi domin ana gajia da cin abu daya kullum kigwada xaki bani labari..#ramadhancontest#1post1hope
Alalen Doya
Wannan wata hanya ce ta sarrafa doya me dadi domin ana gajia da cin abu daya kullum kigwada xaki bani labari..#ramadhancontest#1post1hope
Steps
- 1
Dafarko xaki fere doyanki kiwankeshi
- 2
Saikiyi grating a abin goge kubewa
- 3
Kixuba kwai,tattasai da albasa,maggi,gishiri da kayan dandano
- 4
Saiki kukkulasu a leda kisaka a tukunya kixuba ruwa kibarshi yadahu
- 5
Idan yadahu saiki sauke kibabbare ledan
- 6
Kiyayyanka shapes dinda kikeso
- 7
Saiki fasa kwai ki kada kixuba maggi da curry powder
- 8
Kixuba mangyada a kasko idan yai xafi saikidinga sakawa akwai kina soyawa in gefe daya yasoyu kijuya dayan gefen inya soyu kikwashe
- 9
Ana iyaci da kunu ko tea...A yi buda baki lfy..
Similar Recipes
More Recipes
-

Archana Agrawal
-

Shaik Hajira
-

No-bake Chocolate Coffee Eclair Cake
Shaik Hajira
-

Nutan Shah
-

Bethica Das
-

Slow Cooker Shredded Beef Sandwiches
cindybear
-

Rita Talukdar Adak
-

Uzma Syed
-

Coconut Laddu (For Festive Celebrations)
Navnita Jaiswal
-

Swati Sheth
-

Brandy T.
-

Christina
-

So Yummy
-

Cooking with Kimberly Wood
-

Nora Perry
-

Meshu jutt
-

Savii Chopra
-

Matt Zacharias
-

Ayesha Shaikh
-

Haleema Waxeerie
-

Faiza Zulqarnain
-

Faiza Zulqarnain
-

Shama Afreen
-

Sharayu Tadkal Yawalkar
-

Sharbat-e-Kharbuja (Muskmelon Sharbat)
Lipy Ismail






Comments