Potato ball with meat

Potato ball with meat
Steps
- 1
Farko za a fereye Dankali sai a daura shi a wuta ya dahu Sosai, bayan ya dahu Sai a sauke, a dauki cokali a marmasa Dankali.
- 2
Sai a dauko nama a wanke shi sannan a saka kayan kamshi a yanka Albasa a ciki idan ya dahu Sai a daka shi kamar dambun nama, bayan an daka shi Sai a soya shi sama sama.
- 3
Bayan an gama sai a dauko Dankalin da aka marmasa a saka Dan gishiri kadan da curry a juya sannan a dinga diban kadan ana dunkulewa, sai saka yatsa a danyi rami sai a zuba naman da aka soya Sai a rufe, ayi tayin haka har a gama.
- 4
A daura Mai a wuta idan ya Zafi Sai a kada kwai a dinga zuba dunkulallen dankalin a cikin ruwan Kwan Sai a zuba a cikin mai. Idan ya soyu sai a tace a matsami. A gwada akwai dadi.
Similar Recipes
More Recipes
-

Pulao with Sprouted Basmati Rice, Coconut Milk and Vegetables
Lakshmi Sridharan Ph D
-

Slow Cooker Spaghetti Bolognese
Cook1999 -

Kulsoom Bukhari
-

Sugar Snap Peas with Squash Noodles
Crock Pot Girl 🤡
-

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Biscuits and gravy breakfast bake
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Kelly Collins
-

Jace Wu
-

Pinkblanket's Kitchen
-

the sultans
-

Amina Sabo lamido
-

Sanjana Agrawal
-

Rekha Unni
-

Monica
-

Farzana Memon
-

Sara Zaffar
-

Saba arshad
-

Bint Ahmad
-

preeti sathwara
-

Maimunatu Alqali








Comments