#Ramadanrecipecontest#. Kosan doya

Hafsert Khalyfa @hafsertkhalyfa
Cooking Instructions
- 1
Da farko zaki samu doya kifereta saiki samu abin gugar kubewa sai kigogata amma gurin kanana kanana idan kika Gama zaki aje a gefe sai kisamu kayan lambu tarugu tattasai da albasa ki jajjaga kisamu bowl haka kifasa kwai aciki
- 2
Saiki saka kayan jajjagenki da maggi da dan curry kizuba saiki kada idan ya kadu sosai ki dauko gogargiyar doyarki kizuba acikin akwai kijuya sosai yadda ko ina zai samu zaki iya saka gishiri iya kar teast dinki
- 3
Ki aza mai a kwanon suya idan yayi zafi sai kidinga diban wannan hadin kina zubawa kamar kina soya kosai saidai shi wannan kosan doyan baa saka masa mai da yawa zaa iya cinsa tare da tea ko kunu zai bada Dadi aci dadi lfy
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
Dambu mai hadin kayan lambu Dambu mai hadin kayan lambu
girki daga mrs jarmeel kitchensadiyanuhumuhammad
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8969753
Comments