Steps
- 1
Kigyara waken ki ki wanke kikai amarka do miki kitace ta kamar yadda ake tace gasara saiki zuba a babbar tukunya kidora ahuta.
- 2
Inkin dora ahuta saiki zuba farin maggi da gishiri ki rufeta kidinga kula karta tafaso ta zube saiki jika dan tsami da ruwa kadan tana fara tafaso wa saiki zuba kibarta zakiga tana hade jikinta saiki sami bokiti kisa abun tatarki kijye akai ki rataye ta ta dige.
- 3
Gata bayan ta dige saiki yankata yankan dakijeso kibar bada mata ongor
- 4
Saimi soyata amai inta soyu ki kwashe ta kiyanka kabeji tumatir cocomber albasa ki zuba agefe kisa yaji.
Similar Recipes
More Recipes
-

Khanfaiziya5 -

Chef Aiden
-

Baked Grapefruit with Oatmeal Crumble
Chef Mommy Nessa
-

Chef Mommy Nessa
-

Sangita Vyas
-

Barnali Debdas
-

Kulsoom Bukhari
-

Banana Matcha Cheesecake- no bake and Vegan
Madhumita Bishnu
-

Kumkum Chatterjee
-

Vermicelli kheer(Shevaya kheer)
Hema Wane
-

Layla (lulu)
-

Baked 🍞
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Bill
-

AnithaUmasankar
-

Veggie fritters and poached egg in a bun
Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)
-

Charmi Vala
-

Yummy Tummy -

Kuldeep Kaur
-

Deepa Garg
-

Sweet Afreen khan -

Vanilla cake with buttermilk in idli maker
Heena Gupta
-

Umma Abubakar














Comments