Steps
- 1
Zaki sami tukunyarki mai tsafta ki daura ruwanki rabin kofi tare da sugar din ki kofi daya akan wuta
- 2
Zaki sa wuta kadan kar sugar ta qone idan kika zaki jira tadahu,idan ta dahu zakiqa tana dan kumfa ah sama kadan sanan zaki dan diba kisa ah ruwa zakigan tayi kaman rubber
- 3
Dama kinsa madararki ah ah roba mai kyau sai ki riqa zuba sugarki da kadan kadan kina tuqawa har tayi kaurin da kikeso sannan ki bari
- 4
Idan kin gama tuqawa sai ki maza ki fara mul mulata daidai girman da kike so basai kin bari tasha iska ba,idan tasha iska bazata mulmulu bah
- 5
Idan kingama mulmulata zaki sa mai dai dai suya acikin tukunya kisa wuta kadan,idan man. yadan yi zafi saiki zuba mulmulelen madararki ki riqa jujuyawa ahankali kar baqone sanan dan ta soyu taciki idan tafara golden brown saiki tsame ki bari tasha iska
- 6
Ba acika tukunya da ita sabida gulisuwa nasan space
Shikenan aci qwalam lafiya
Similar Recipes
More Recipes
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Supriya Devkar
-

culinarycubit
-

Paneer Doodhpak - A Sweet Raksha Bandhan Treat
Sangita Vyas
-

Watermelon Cake (fresh fruit cake)
Rehana Wasim
-

Mukti Sahay
-

Mukti Sahay
-

detricdotson
-

Wagyu Ground Beef Papas Rellenas (Stuffed Potatoes)
Double8CattleCompany
-

Wagyu Fillet Mignon with Mushroom Pan Sauce
Double8CattleCompany
-

sana shaik
-

Saira Abdul Basit Khatri
-

Hamna Arooj
-

Bharti Laungani
-

Nimoh
-

Anam Mohsin
-

Vidita Bhatia
-

@Dipika Parmar
-

Wine Snob V
-

Falgooni Mangrola













Comments