CookpadCookpad
Guest
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Premium
    • Top Cooksnapped Recipes
    • Top Viewed Recipes
  • Premium
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
CookpadCookpad
Askab Kitchen's header image
Askab Kitchen

Askab Kitchen

@askab24617
  • Block
49 Following 37 Followers
Edit Profile
  • Recipes (17)
  • Cooksnaps (7)
  • Miyar ganye da kwai

    kayan Miya (attaruhu, albasa, tumatir) • kayan kamshi Da kayan dandano • Man Gyada da manja • Alayyahu, ganyen ugu da water leaf • kwai guda
    • minti talatin
    • 4 yawan abinchi
  • Taliyar noodles ta musamman Mai dauke da sausage

    Taliyar noodles • Kayan dandanon cikin taliyar • Mai cokali 2 • Attaruhu da albasa • Yankakkiyar albasa • Danyar citta da • Koren tattasai • Sausage
    • Minti 15mintuna
    • mutane 2 yawan
  • Gireba

    Fulawa kofi biyu • Sikari rabin kofi • Mai kofi daya • Madarar gari cokali biyar • Gishiri dan kadan • Bakar hoda y'ar kadan • Kantu • Busashen inibi • Kwakwa (idan anaso)
    • minti talatin
  • Sabon salon dafa Taliyar Noodles da alayyahu

    Pakiti daya na taliyar noodles • kayan dandanon cikin taliyar • Attaruhu guda 1 (saboda kartayi yaji sosai) • Albasa guda daya • Alayyahu • Mai cokali 1 • Kwai
    • minti biyar
    • mutum daya
  • Miyar ayayo

    Ganyen ayayo • daddawa Karamin cokali daya • Sinadarin dandano guda daya
    • Lemon abarba da beetroot

      Abarba babba guda daya • beetroot manya guda biyu • Danyar citta manya guda biyu • Ruwan sikari
      • minti goma
      • mutane 4 yawan abinchi
      • 1
    • Jellop din taliya a saukake

      taliyar pasta guda • Tattasai guda biyar • Tumatir manya guda uku • Attaruhu guda biyar • Albasa manya guda biyu, tafarnuwa da danyar citta • Mai ludayi daya • Kayan dandano da kayan kamshi • Garin kori • Ruwa • Dafaffen kwai • Kokomba
      • minti talatin
      • mutane 4 yawan abinchi
    • Gashasshen sandwich na musamman

      Buredi Mai yanka yanka • Bota • Kifin • Jajjagagen attaruhu, albasa,tafarnuwa da danyar citta • Kayan dandano da kayan kamshi • Albasa babba guda daya • Kabeji karami • Mai cokali biyu
      • minti talatin
      • mutane hudu
    • Farar taliyar noodles da miyar tumatir,albasa da kifin gwangwani

      Taliyar noodle guda Biyu • Tumatir manya guda Biyu • Albasa babba guda Daya • Attaruhu, tafarnuwa da danyar citta • Sinadarin dandano nacikin taliyar noodle din • Kayan kamshi • Mai cokali Uku • Kifin gwangwani guda daya
      • goma
      • mutane biyu
    • Yadda ake dambun Shinkafa a saukake da pressure pot

      Barzajjiyar Shinkafa kifi • Zogale, albasa yankakkiya • Albasa, attaruhu, tafarnuwa da danyar cittar • Kayan kamshi da kayan dandano • Gyada • Mai • Cabeji • Karas • Koren wake da Koren tattasai • Tukunyar pressure pot
      • 1 hr da 30 min
      • 4 yawan abinchi
    • Onion rings

      fulawa kofi daya • sinadarin dandano guda • Kwai guda • Kayan kamshi Da bakar hoda y'ar kadan • Albasa babba guda • Mai
      • 30 mins
      • 4 yawan abinchi
    • Alkubus din fulawa

      Fulawa • Yeast • Gishiri kadan • Sikari kadan • Mai cokali 2 • Ruwan dumi
      • 1 hr, 30 min
      • mutane 3 yawan
      • 1
    • Gasashshen dankalin turawa Mai kayan lambu

      Dankalin turawa manya guda • ba mai cokali • Kayan dandano da kayan kamshi • Attaruhu da albasa • Koren tattasai da Jan tattasai • Albasa • Citta da • Curry da mixed spices
      • Mac & cheese

        Dafaffiyar macaroni • Nikakken nama • Kayan kamshi da dandano • Curry • Citta da • Attaruhu da albasa • Mai • Koren tattasai • Cheese
        • Fish ball salad

          Lettuce • Koren tattasai • Albasa • Dafaffen kifi mara kaya • Attaruhu da albasa • Kayan kamshi • Kayan dandano • Kayan kamshi • Mai • Tumatur • Kwai • Garin Busashen biredi
          • Couscous Kheer

            Madarar gari • couscous • Kwakwa • Sugar • Ruwa • Busashen inibi • Nuts (almond, walnut & cashew nuts or nuts of your choice)
            • 30 minutes
            • 3 yawan abinchi
          • Plantain rings

            Plantain (abada) • Nikakken nama • Kayan kamshi da dandano • Attaruhu da albasa • Mai (wanda za'a siya) • Kwai • Tsinken sakace (tooth pick)

            About Us

            Our mission at Cookpad is to make everyday cooking fun, because we believe that cooking is key to a happier and healthier life for people, communities and the planet. We empower home cooks all over the world to help each other by sharing their recipes and cooking experiences.

            Subscribe to Premium for exclusive features & benefits!

            Cookpad Communities

            🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 See All

            Learn More

            Cookpad Premium Careers Feedback Blog Terms of Service Community Guidelines Privacy Policy Frequently Asked Questions

            Download our app

            Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
            Copyright © Cookpad Inc. All Rights Reserved
            close