Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
Search
Premium
Top Cooksnapped Recipes
Top Viewed Recipes
Premium
Challenges
FAQ
Send Feedback
Region
Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please
register or login
.
Askab Kitchen
@askab24617
Block
49
Following
37
Followers
Following
Follow
Edit Profile
Recipes (17)
Cooksnaps (7)
Miyar ganye da kwai
kayan Miya (attaruhu, albasa, tumatir)
•
kayan kamshi Da kayan dandano
•
Man Gyada da manja
•
Alayyahu, ganyen ugu da water leaf
•
kwai guda
minti talatin
4 yawan abinchi
Taliyar noodles ta musamman Mai dauke da sausage
Taliyar noodles
•
Kayan dandanon cikin taliyar
•
Mai cokali 2
•
Attaruhu da albasa
•
Yankakkiyar albasa
•
Danyar citta da
•
Koren tattasai
•
Sausage
Minti 15mintuna
mutane 2 yawan
Gireba
Fulawa kofi biyu
•
Sikari rabin kofi
•
Mai kofi daya
•
Madarar gari cokali biyar
•
Gishiri dan kadan
•
Bakar hoda y'ar kadan
•
Kantu
•
Busashen inibi
•
Kwakwa (idan anaso)
minti talatin
Sabon salon dafa Taliyar Noodles da alayyahu
Pakiti daya na taliyar noodles
•
kayan dandanon cikin taliyar
•
Attaruhu guda 1 (saboda kartayi yaji sosai)
•
Albasa guda daya
•
Alayyahu
•
Mai cokali 1
•
Kwai
minti biyar
mutum daya
Miyar ayayo
Ganyen ayayo
•
daddawa Karamin cokali daya
•
Sinadarin dandano guda daya
Lemon abarba da beetroot
Abarba babba guda daya
•
beetroot manya guda biyu
•
Danyar citta manya guda biyu
•
Ruwan sikari
minti goma
mutane 4 yawan abinchi
1
Jellop din taliya a saukake
taliyar pasta guda
•
Tattasai guda biyar
•
Tumatir manya guda uku
•
Attaruhu guda biyar
•
Albasa manya guda biyu, tafarnuwa da danyar citta
•
Mai ludayi daya
•
Kayan dandano da kayan kamshi
•
Garin kori
•
Ruwa
•
Dafaffen kwai
•
Kokomba
minti talatin
mutane 4 yawan abinchi
Gashasshen sandwich na musamman
Buredi Mai yanka yanka
•
Bota
•
Kifin
•
Jajjagagen attaruhu, albasa,tafarnuwa da danyar citta
•
Kayan dandano da kayan kamshi
•
Albasa babba guda daya
•
Kabeji karami
•
Mai cokali biyu
minti talatin
mutane hudu
Farar taliyar noodles da miyar tumatir,albasa da kifin gwangwani
Taliyar noodle guda Biyu
•
Tumatir manya guda Biyu
•
Albasa babba guda Daya
•
Attaruhu, tafarnuwa da danyar citta
•
Sinadarin dandano nacikin taliyar noodle din
•
Kayan kamshi
•
Mai cokali Uku
•
Kifin gwangwani guda daya
goma
mutane biyu
Yadda ake dambun Shinkafa a saukake da pressure pot
Barzajjiyar Shinkafa kifi
•
Zogale, albasa yankakkiya
•
Albasa, attaruhu, tafarnuwa da danyar cittar
•
Kayan kamshi da kayan dandano
•
Gyada
•
Mai
•
Cabeji
•
Karas
•
Koren wake da Koren tattasai
•
Tukunyar pressure pot
1 hr da 30 min
4 yawan abinchi
Onion rings
fulawa kofi daya
•
sinadarin dandano guda
•
Kwai guda
•
Kayan kamshi Da bakar hoda y'ar kadan
•
Albasa babba guda
•
Mai
30 mins
4 yawan abinchi
Alkubus din fulawa
Fulawa
•
Yeast
•
Gishiri kadan
•
Sikari kadan
•
Mai cokali 2
•
Ruwan dumi
1 hr, 30 min
mutane 3 yawan
1
Gasashshen dankalin turawa Mai kayan lambu
Dankalin turawa manya guda
•
ba mai cokali
•
Kayan dandano da kayan kamshi
•
Attaruhu da albasa
•
Koren tattasai da Jan tattasai
•
Albasa
•
Citta da
•
Curry da mixed spices
Mac & cheese
Dafaffiyar macaroni
•
Nikakken nama
•
Kayan kamshi da dandano
•
Curry
•
Citta da
•
Attaruhu da albasa
•
Mai
•
Koren tattasai
•
Cheese
Fish ball salad
Lettuce
•
Koren tattasai
•
Albasa
•
Dafaffen kifi mara kaya
•
Attaruhu da albasa
•
Kayan kamshi
•
Kayan dandano
•
Kayan kamshi
•
Mai
•
Tumatur
•
Kwai
•
Garin Busashen biredi
Couscous Kheer
Madarar gari
•
couscous
•
Kwakwa
•
Sugar
•
Ruwa
•
Busashen inibi
•
Nuts (almond, walnut & cashew nuts or nuts of your choice)
30 minutes
3 yawan abinchi
Plantain rings
Plantain (abada)
•
Nikakken nama
•
Kayan kamshi da dandano
•
Attaruhu da albasa
•
Mai (wanda za'a siya)
•
Kwai
•
Tsinken sakace (tooth pick)