Kofi 4 na farar shinkafar tuwo • Ruwa kofi • Markaden kayan miya(tattasai, tumatur, attaruhu da albasa) kadan • Dafaffiya kuma markadaddiyar karewa mai yawa • Manja cokalin girki 2 da man gyada Cokalin girki daya • Wankakke kuma yankakken Alayyahu da yakuwa • Nama, citta bushasshiya, albasa, curry, maggi • Sinadarin dandano guda • Yankakiyar albasa • cokali Gishiri rabin qaramin • Curry • tafarnuwa Dakakkiyar danyar citta da •