Aresh Alayafu Egg
Umarnin dafa abinci
- 1
Da Farko xaki fere Aresh bdinki kiwanke shi d kyau saikisa ruwa a wuta kisaka mai kadan d farin maggi da giahiri kadan saiki rufe
- 2
Zaki wanke Alayafunki ki yankashi kisaka a wuta kisa ruwa d maggi 1 ko wane irine
- 3
Saiki fasa Egg dinki kisa citta d tafarnuwa d maggi
- 4
Idan Alayafunki yyi tafasa daya saiki sauke kitace shi ruwan y cire
- 5
Saiki zuba mai a tukunya kisa albas kadan mai dinma kadan saiki xuba egg kitabatar yaji tarugu d tattasai d albasa kiyita juyawa sai kinga yyi daidai ydda kikeso saiki sauke
- 6
Aci lpy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10050610




sharhai