Teba da miyar ganye

Ayshert maiturare @cook_17405901
Inayin teba da miyar kubewa shine nace yau bara na gwada da miyar ganye
Teba da miyar ganye
Inayin teba da miyar kubewa shine nace yau bara na gwada da miyar ganye
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na zuba ruwa a tukunya daya tafasa sena ringa zuba garin ina tukawa har yyi ydd nakeso sena kwasheshi tayi sarving
- 2
Da farko na gyara yakuwa da allayahu na yayyanka na wake na tsaneshi,sannan nayi jajjaga tumatur da attaruhu da albasa na ajiye a jefe
- 3
Sena zuba su kayan miyar a tukunya da mai ya tafasa dasu maggi da yyi sena zuba wnn soyayyiyar kazar da yakuwa da alaiyahu na jujjuju
- 4
Bayan dan lokaci sena kuma juyawa nasa su curry shikenan
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10144910



sharhai