Margi special

Wnn miya ba karamin dadi tayiba sbd miyar ganyece da kifi tarwada
Margi special
Wnn miya ba karamin dadi tayiba sbd miyar ganyece da kifi tarwada
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na wanke tarwadata da vinegar sosai sbd ya futa bayan na wanke sena ajiye gefe sena gyara alaiyahu da yakuwa ta sena gyara attaruhu da albasa
- 2
Sena dora tukunya akan wuta na zuba alaiyahu da yakuwa a kasa sena jera kifi sena saka su citta da kaninfari se mai haka nai tayi har kayan suka kare sena kara maggi dasu citta ba zuba mai
- 3
Seda naga step by step idan nasa alaiyahu se kifin sesu tattasai sesu citta haka haka har na gama na zuba ruwa na rufe
- 4
Haka na barta tai ta dahuwa batare dna juyaba byn tafi luguf sena rage wutar tayi sosai
- 5
Shiken.amma ita wnn miyar ana bata wuta sosia ta dade kuma idan aka gama zuzzubawa baa juyawa
Keywords
Similar Recipes
More Recipes



sharhai