Shinkafa da miyar kayan lambu

Sady Kwaire
Sady Kwaire @s31331412

Kitchenhuntchallenge

Shinkafa da miyar kayan lambu

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Kitchenhuntchallenge

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Carrot
  3. Dankali
  4. Albasa
  5. Sinadarin kamshi/ dandano
  6. Peas
  7. Nama
  8. Kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki Dora ruwa su tafasa sannan ki zuba shikafarki idan ya tafasa sai ki wanke shikafar

  2. 2

    Sannan ki Kara aza ruwa ya tafasa ki zuba tafasassar shinkafar da peas su dahu saki sauke

  3. 3

    Ki dafa kwai ki cire bawan shi

  4. 4

    Zaki wanke namanki ki tafasa shi ki zuba albasa da kayan kamshi sannan ki Dora tukunyar ki kizuba Mai da da albasa da tafarnuwu sannan ki zuba tafasashen nama ki soyashi ba sosai ba sae ki zuba kayan miyar da kika Riga kika Nika da Magi da kayan kamshi, ki barshi ya soyu sannan ki say ruwa kadan da dankali, carrot da kika Riga kika tafasa da albasa Mai yawa ki barshi tsawon minti 5 sae ki sauke kici

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sady Kwaire
Sady Kwaire @s31331412
rannar

sharhai

Similar Recipes