Alawar madara

Ayshert maiturare @cook_17405901
Yarana nasaon alawar madara shiyasa nakeyi musu ita domin su sha ko dan makaranta #ALAWA
Alawar madara
Yarana nasaon alawar madara shiyasa nakeyi musu ita domin su sha ko dan makaranta #ALAWA
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na zuba madara a mazubi me tsafta
- 2
Sena zuba sugar da ruwa a kasko ya narke sannan na dauko wnn sugar dana narka da ruwa na juye akn wnn madarar na juya sosai
- 3
Bayan yyi sena shafa mai a leda na juye wnn hadin na tattalashi ajikin leda yyi fadi sannan na futar da shape shikenan
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10481116



sharhai