Sakwara da miyar ogu

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

#BK

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Yam
  2. Ganyen ogu
  3. Stock fish
  4. Cray fish
  5. Nama
  6. Dry fish
  7. Agushi
  8. Ganda
  9. Tomatoes
  10. Tarugu
  11. Tattasai
  12. Albasa
  13. Curry
  14. Spices
  15. Thyme
  16. Sinadaran dandano
  17. Manja

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko kisami doyarki me kyau kifereta ki yayyanka kiwanke kisa a tukunya kibarshi ya dahu

  2. 2

    Kidauko wani tukunya kixuba naman kitafasa tareda ganda da stock fish Lisa thyme da spices da Maggi idan yayi kisauke ki ajiye a gefe

  3. 3

    Kisoya manjanki da albasa kijuye kayan miya aciki kisoya kijuye su Naman,stock fish,dry fish da cray fish

  4. 4

    Kizuba agushi kisa sinadarin dandano kikara spices da curry kibarshi yadahu

  5. 5

    Idan yadahu kizuba ganyen ogu kibarshi 10mins yayi kisauke

  6. 6

    Kidawo kan doyarki idan tayi laushi kisauke ki kirbata a turmi yayi laushi sosai tayi danko seki mulmula kisa a Leda,aci lfy😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Beely's Cuisine
Beely's Cuisine @cook_17311217
rannar
Kaduna
Bilkisu habibu also kwown as mmn afnan married wit 2 kids, A dental therapist by profession.hav too much passion for cooking 😋
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes