Spicy awara
Wannan awarar tayi Dadi sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Zaki samu awarar ki kamar haka
- 2
Sai ki dauraye frying pan ki daura a wuta ki zuba Mai yai zafi sai ki saka awarar in gefe ya soyu ki juya daya gefen sai ki tsame a colander. Sai kiyi slicing albasa ki jajjaga attaruhu ki ajiye. Sai bar Mai Dan kadan a frying pan din ki zuba jajjagen tarugu da yankakkiyar albasa ki soya su ki zuba dandano ki jujjuya sai ki zuba awarar ki juya attaruhun ya shiga jikin awarar.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10787214




sharhai