Soyayyar Doya da dambun kwai

Mkaj Kitchen
Mkaj Kitchen @cook_Mkaj
Kaduna

Soyayyar Doya da dambun kwai

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Kwai
  3. Albasa
  4. Tarugu
  5. Maggi
  6. Salt

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki fere doya ki wanke ki zuba gishiri kadan kisa mai a wuta idan yayi zafi ki soya

  2. 2

    Ki fasa kwai kisa maggi kisa mai a wuta idan yayi zafi ki soya kina yi kina juyawa har yayi warawara

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mkaj Kitchen
Mkaj Kitchen @cook_Mkaj
rannar
Kaduna

sharhai

Similar Recipes