Shawarma

Hauwah Murtala Kanada @cook_18551094
Shawarma nada Dadi sosai inason sa sosai nida iyalina muna sonsa sosai .
Shawarma
Shawarma nada Dadi sosai inason sa sosai nida iyalina muna sonsa sosai .
Umarnin dafa abinci
- 1
In samu kabejina in yanyankasu.karas in kankarasu in wanke in sa cikin gwagwa.ya tsane Sai in samaso bama da kecob kadan in motsa
- 2
Zansamu biredin shawarma.in shafamai bama da tomatoes kacom kadan
- 3
In dauko nama in wanke.In yankashi kanan.in samai albasa ta Maggi onga Kori.yanuna sosai.
- 4
Cokumba in wanke in yanyankasi
- 5
In dauko kabeji Mai hadin bama da tomator cacob.in jerasu.in
- 6
In dauko namata Shima in jerashi da cocumba duk.insa komi aciki in nadashi Kaman tabarma.Sai in gasashi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10872764



sharhai