Sultan chips 3

Masu dafa abinci 6 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankali
  2. Hanta
  3. Naman kaza
  4. Karas
  5. Koren wake
  6. Dogon wake
  7. Albasa
  8. Attaruhu
  9. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere dankali ki yankashi yankan fadi ki soyashi, ki ajiye a gefe.

  2. 2

    Sae ki tafasa naman kaza ki cire tsokar ki soyata a mai kadan da albasa, ki ajiye a gefe.

  3. 3

    Ki yanka hanta dogo dogo ki saka mai kadan a pan ki soyata da Kayan kamshi da albasa, ki ajiye agefe

  4. 4

    Ki yanka karas da dogon wake ki wankesu ki tafasa da gishiri sannan ki tacesu.

  5. 5

    Sae ki samu babban pan ki saka mai Ki yanka albasa sirara ki zuba kisa attaruhu ki juya, ki zuba Karas,Koren wake da dogon wake ki juya yayi minti biyu sannan ki zuba hanta, naman kaza,da dankali ki hadesu ki jujjuya ki kara su maggi da curry. Yayi minti biyu sae ki kashe.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes