Hallaka kwabo (Groundnut milk candy)

Ummu Jawad @cook_13873076
Ba'a bawa yaro Mai kuiya😃 Kuma abun kusa baka ne da Mata basa wuci tayin shi
Hallaka kwabo (Groundnut milk candy)
Ba'a bawa yaro Mai kuiya😃 Kuma abun kusa baka ne da Mata basa wuci tayin shi
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Zaki gyara gyadar ki sai ki zuba a turmi ki dake ta Ni bana dakata lukui
- 2
Sai ki zuba sugar a frying pan non stick preferably ki ta juyawa har sai ya narke.
- 3
Sai hada gyadar da Madara ki juya sai ki zuba a narkakken sugar ki juya Zaki ya koma brown sai ki shafa Mai a buhu ko tray ki juye ki fadada shi sai ki yayyanka in ya fara Shan iska.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10879623





sharhai