Gurasa me romo

Maman Asif
Maman Asif @cook_13770583

Wannan girkin yana dadi sosai

Gurasa me romo

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Wannan girkin yana dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Gurasa
  2. Ragowar miya
  3. Maggi
  4. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na kara tafasa miyata sai na zuba mata dan ruwa kadan na kara maggi na barshi ya tafasa sosai sai na dauko gurasa ta guda uku na zuba aciki na rufe nasaka a low heat na barshi ya dahu sai na kashe na bashi 5 minute sannan nacire na yayyanka

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman Asif
Maman Asif @cook_13770583
rannar

sharhai

Similar Recipes