Dan malele/shashaka

deedah pastries @deedah_pastries_ng
Dan malele/shashaka
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki dora ruwanki mai tsafta a tukunya.ki barshi ya tafasa.
- 2
Kisamo kwano ki mai kyau ma'Ana mai tsafta ki zuba barji masara ki kisa ruwa ki wanke tas.sai ki duba wuran ki in ya tausa sai ki zuba garin da maggi da gishiri kibar su su dahu.amma karki barshi ya tsane ya yi kamar fate sai kisa manja yaji tumatir albasa.aci dadi lafiya.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10931293



sharhai