Alewar madara me kala

Mss_annerh_testy @cook_16776895
Ina matukar san alewar madara shi isa na kware a iya ta sbd tana sa ni nishadi so sai😋😋😋😋😋😋😋 #team6candy
Alewar madara me kala
Ina matukar san alewar madara shi isa na kware a iya ta sbd tana sa ni nishadi so sai😋😋😋😋😋😋😋 #team6candy
Umarnin dafa abinci
- 1
Ga kayan daxaki yi amfani dashi
- 2
Da farko na zuba ruwa da sugar da flavour, food colour a tukunya na dora awuta kadan na barshi ya dahu harya fara danko
- 3
Na saimi roba na zuba madarar gari da kwakwa na juya so sai
- 4
Sai na dako wannan ruwan sugar na tuka shi so sai
- 5
Bayan ya dan sha iska kadan na sa cutters na cire shape dinda nake,zamaki iya yanka ta da wuka
- 6
Shikenan kin gama alewar madararki 😋😋😋😋 duk sauran haka nayi so.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11031457

















sharhai (2)