Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Indomie qanana biyu
  2. Kwai biyu
  3. Mai babban cokali daya
  4. Taruhu biyu
  5. Albasa qarama
  6. Ruwa day day qima

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na daura ruwa sai na qulle Kwai a leda na saka a ruwan su dahu tare, sai nayi jajjagen taruhu da albasa da Kwan yh nuna sai na cire na zuba Indomie nasa jajjagen nawa da mai nasa magin idomie na rufe harta nuna

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Ummu Sulaymah
Ummu Sulaymah @Sulaymah
rannar
Jigawa State
Tasty food is what I love cooking and sharing with my family and friends. Believe in yourself if I can do it you can do it better.🤗
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes