Fatan doya

Hauwah Murtala Kanada @cook_18551094
Fatan doya .gaskiya inasonsa sosai .yana Dadi sosai .Kuma ni inason Abu da doya
Fatan doya
Fatan doya .gaskiya inasonsa sosai .yana Dadi sosai .Kuma ni inason Abu da doya
Umarnin dafa abinci
- 1
Zansamu Toya ta na fere.nayanka na wanke Shi
- 2
Zandauko kayan miyata na gara nawanke na markadashi
- 3
Zansamu tukunya insa Mai karamin.ludayi.1 inbarsa ya soyu
- 4
In Mai yayi zafi. zansa kayan miyata.in soyasu ya soyu sosai
- 5
In kayan Miya tasoyu zansa Maggi onga Curry gishiri
- 6
Sai NASA ruwa cikin kayan miyar daidai yadda doyar zai dahu.sai na rufe ya tafasa.
- 7
Inya tafasa sainasa.doyar Shima.na motsashi.na rufe yanuna Sai na sauke Shi.na kwashe
- 8
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11036322











sharhai