Jelly flavoured candy

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

#team6candy. Inason harkar zaki shiyasa banyi kasa agwiwa ba wajen hada zakakakan candy iri daban daban masu bansha'awa da dadi.

Jelly flavoured candy

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

#team6candy. Inason harkar zaki shiyasa banyi kasa agwiwa ba wajen hada zakakakan candy iri daban daban masu bansha'awa da dadi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
4 yawan abinchi
  1. 1 1/2 TBSgelatine
  2. Kofi daya na icing sugar
  3. Drop biyu na fruits flavour
  4. 7 TBSruwa
  5. Sprinkles
  6. 1 TBSsukari

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Wannan sune kayan da Mike bukata yayin hada jelly flavoured candy

  2. 2

    Dafarko zaki samu bowl kona silver kona tangaram Wanda ake sawa a microwave, saiki zuba ruwa cokali 7, saiki dauko gelatine dinki ki dunga zubawa a hankali a hankali had ya kare, saiki damesa

  3. 3

    Saiki Dora ruwa a tukunya idan ya tafasa ki dauki hadin gelatine dinki ki saka aciki tukunyar nan ki dunga juyasa harsai ya narke

  4. 4

    Bayan ya narke saiki dauko icing sugar ki zuba masa ki juya sosai ya shige ciki

  5. 5

    Saikisa flavour dinki

  6. 6

    Saiki samu shaper ki zuba bayan mintuna 20 ki cire yayi saiki barbarda sprinkles da sugar done

  7. 7
  8. 8
  9. 9
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes