Barkono me tafarnuwa
Umarnin dafa abinci
- 1
Kisami barkonon ki kigyara shi so sai sai ki sashi a turmi kisa Maggi, tafarnuwa, gishiri,onga sai ki daka shi yayi laushi idan kina so zaki iya fara daka kayan maggi sannan sai ki da ka barkono ki kara dakashi so sai.shikenan kin gama barkono me tafarnuwa.zaki iya cin shi da danwake, shinkafa da wake, ko dai wani abu da ake ci da mai,manja.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11135129




sharhai