Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Rice 2 cups boiled
  2. Carrot 6 grated
  3. Onion 1 diced
  4. Green pepper 2 strip cut
  5. Red pepper 2 strip cut
  6. Peas 1/3 cup boiled
  7. 1/2 tspCurry
  8. Seasoning powder 1 tbs + 1/2 tsp
  9. Pinch of salt
  10. 1 tspGarlic powder
  11. 2 tbsOil
  12. 4Attaruhu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki daura tukunya a wuta ki zuba mai idan yayi zafi kisa albasa

  2. 2

    Ki soya sama sama, sai ki zuba attaruhu da akayi grating

  3. 3

    Kisa garlic da curry, ki soya na minti daya zuwa biyu

  4. 4

    Sai kisa shinkafa da sauran ingredients din ki juya ko ina ya hade

  5. 5

    Sai ki rufe ki barshi ya dahu na minti goma

  6. 6

    Sai a saukar ayi serving

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sweet And Spices Corner
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes