Tsami gaye
Abin kwadayi😄
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na tankade garin kwalba na cire zare zare da yake ciki
- 2
Na zuba ruwa a tukunya tare da sugar da ya fara tausa ya fara kauri na zuba food colour din da flavor din
- 3
Sai na dauko garin ina zubawa ina juyawa na sauke shi kasa Dana gama sa garin ya kama kanshi ko ina ya hada da colour din na dauko tray nasa mai kadan na juye garin na fadadashi da ya bushe na yanka shi shape din Dana ke so
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11504106






sharhai