Faten tsakin shinkafa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tsakin shinkafa
  2. Alayyahu, yakuwa
  3. Tarugu
  4. Albasa
  5. Tafarnuwa
  6. Citta
  7. Wake

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki gyara tsakin shinkarfaki ki kikasa,

  2. 2

    Ki jajjjaja tarugu albasa da tafarnuwa kisoya amai idan yasoyu saiki tsaida ruwa,

  3. 3

    Kisanya Magi curry cikin ruwan ki wanke wake kixuba saiki rufe tayita dahuwa Bayan Dan wani lokaci saikisanya yakuwa ko danya Bayan kin yankata kin wanke, in busasssace saiki bubbudata kiwanke saikisanya,

  4. 4

    Idan waken yadahu saikizuba tsakin ki motsa sosai, saikirufe vayan Dan lokaci kikara motsawa saboda Yana dankarewa idan tadauko dahuwa saikisanya allaiyahu ki yanka albasa Mai yawa saikibarsa ya Ida dahuwa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mufeederht Cakes An More
rannar
Katsina
Ina kaunar girke girke matuka hakan yasa zanyi sharing idaer na ga sisters
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes