Farfesun kifi
Inason girke girke
Umarnin dafa abinci
- 1
Na yanka kifi na na cire dattin da ke aciki
- 2
Na dibi wani na soya wani kuma nayi farfesu dashi gashi zanyi marinating
- 3
Na bashi kamar 20 min sai na soya kamar haka
- 4
Gashi na soya
- 5
Sai farfesu na hada kayan miyana nasa Albasa da sauran kayan kamshi na barshi ruwan ya tafasa sai na saka kifi na
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12102225










sharhai