Kunun tsamiya
Nayisa ne nash bayan ansha ruwa saboda inasan abu me dimi
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko xaa surfa gero a wank se asa citta da masoro aciki akai markade
- 2
Idan an markada se a tace
- 3
A daura ruwa asa tsamiya aciki abari ya tafasa
- 4
Idan ya tafasa se a tace ruwan tsamiya acikin markaden amma a rage kullin markade kadan
- 5
Se abari ya wuce se akara sauran kullin aciki se asa sugar
- 6
Se asha😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12198390




sharhai