Cucumber & Apple Salad

sadywise kitchen @cook_13560156
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fere apple dinki da cucumber ki cire yayan ciki ki yanka, tomato ma ki cire yayanciki ki wanke ki yanka da albasa, kisa mayonnaise da black & white pepper da seasoning ki juya, anaci da shinkafa, couscous, etc.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
Avocado Tuna Salad
Mijina na yawan so salad shiyasa nake yawa yisa ,kusan kulu se yaci salad dashi da yara Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
-
Salad din wake
Na rasa me zandafa, se naga wannan had in, kuma nayi naci tareda taliya. Kowa ya yaba Iklimatu Umar Adamu -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Italian style salad
Wana salad ne na mutane Italy wadan suke hada gayen iri iri kamar su, rocket, baby red and green lettuce, baby spinach sana yana bada lafiya Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12202299
sharhai