Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki sa flour aroba kisa yeast d siga tareda gishiri kisa ruwa ki kwaba sai kirufe kisata agu mai dumi.
- 2
Bayan tatashi sai kidora mai awuta yayi zafi sai ki samu roba kidebo ruwa kina sa hannunki kina diba kinasawa acikin mai ahankali
- 3
Haka zakiyi tayi kina soyawa har kigama, zaki iyaci d siga ko farfesu, aci dadi lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12760557




sharhai