Jallop din macaroni

Zulaiha Adamu Musa
Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
Yobe State

Yarona yanason macaroni sosae shiyasa nake yinsa

Jallop din macaroni

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Yarona yanason macaroni sosae shiyasa nake yinsa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Macaroni
  2. Mai
  3. Maggie da sauran kayan dandano
  4. Citta danya da tafarnuwa da gyadar miya
  5. Attaruhu
  6. Tattasai
  7. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaka daura tukunya ka zuba Mai da albasa

  2. 2

    Idan ya soyu albasar tayi laushi sae ka zuba jajjagen kayan miyanka me dauke da citta danya da tafarnuwa da gyadar kamshi kasa Maggie da sauran kayan dandano sae ka rufe

  3. 3

    Idan ya tafaso sai ka zuba macaroni ka juya shi ka rufe kabarshi ya dahu

  4. 4

    Idan macaronin ka yyi shikenn sae ka sauke

  5. 5

    Shikenn jallop din macaroni ya kammala sae aci Dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zulaiha Adamu Musa
Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
rannar
Yobe State
inason girki sosae gaskiya💃💃💞💞💔💔
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes