Soyayyar kaza
Kash!!! Laifin Dadi karewa
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko ki gyara kazar ki, sai ki wanke ta ki zuba acikin tukunya sannan kizuba Magi da albasa kayan daddano, ki juya ki dura a huta.
- 2
Idan ya dahu sai ki zuba Mai acikin kaski,ki daura a wuta sannan kizuba albasa kadan kibar shi yayi zafi sai kizuba Naman ki.
- 3
- 4
Idan yayi kijuyasu sai ki tsame. ACI DADI LFY
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12882987










sharhai