Tura

Kayan aiki

  1. Carrot
  2. Lime
  3. Sugar
  4. Kankara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xaki fere bayan caras dinki,se a wanke sosai ayanka qanana axuba cikin blender a markada yayi laushi sosai

  2. 2

    Se a matse lemin tsami kadan axuba cikin caras din a markada gaba daya

  3. 3

    Idan yayi laushi sosai a tace shi se a xuba sugar a hade gaba daya ana iya saka kankara idan xa asha

  4. 4

    Asha Dadi lfy.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hadeexer Yunusa
Hadeexer Yunusa @smarty_bakes66
rannar
Kaduna
ina qaunar dafa abunci..abun alfahari na ne
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes