Tuwon shinkafa da miyan karkashi

Anty Ummi. @cook_20578721
Tuwon shinkafa da miyan karkashi
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Zaki Jara shinkafan tuwo sai adaura ruwa asaka shinkafa inya fara tafasa sai arage wuta inya shanye sai atuka sai akara barinshi ya tirara sai amal male
- 2
Sai awanke nama asa awuta dadan Maggi inyayi ajuye asaka Mai da manja inyayi zafi asaka nama inya soyu asaka Kayan Miya inya soyu asaka ruwa ajuye daddawa da wake inyayi asaka karkashi su Maggi sune na karshe sabo da tsinkewa inyayi Saiki sauke aci Dadi lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13027189



sharhai