Garin tamba kufi hudu • Kayan ciki zafkakun dai dai bukata • Dafafen kayan Miya chokali biyu • Albasa guda • Daw dawa Mai kayan khamshi chokali guda • Garin kuka chokali hudu • Dili dawa rabi • Gishiri kadan • Ruwa dai dai bukats • Mai Rabin koshiya • Citta Rabin karamin • Kara fish Rabin
Shinkafa tuwa • Ganda,stock fish,dry fish,kayan ciki • Crayfish, • wasu suna anfani da bush meat ma • Attaruhu • albasa • Manja • Garlic and ginger • Seasoning powder • Species • Ugon • Water