Taliya me kayan lambu
JUMA'AT KAREEM
Umarnin dafa abinci
- 1
Na aza nama na na tafasa shi
- 2
Bayan yayi sai na tsame na aza mai na soya kayan miya na sai na saka nama na
- 3
Bayan sun soyu sai na saka ruwan nama na nasa su maggi da kayan kamshi na zuba peas dina
- 4
Da ruwa suka tafasa sai na zuwa taliya ta ta zuba carrots
- 5
Sai da taliya ta dahu sai na saka cabbage tare da lawashi na shikenan
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14227764




sharhai (2)