Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki samu farar shinkafarki da latas yakakke ki aje gefe
- 2
Sai ki zo ki samu kuli,magi,gishiri da barkono ki dakasu waje daya
- 3
Ki zo kuma ki yanka tatas,tumatur,albasa da tarugu suma ki aje gefe
- 4
Mataki na karshe shine sai ki zo ki samu ruba mai Dan fadi ki game wayannna kayan duka ki hauye shikenan
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14486213




sharhai