Ginger and pine apple drink, fried spaghetti and potatoe salad

@M-raah's Kitchen @cook_13834336
Ginger and pine apple drink, fried spaghetti and potatoe salad
Umarnin dafa abinci
- 1
Ginger drink zaki markada citta danya da abarba ki tace kisa foster tna mango ki juya idan zakin ya miki to idan be miki ba ki qara sugar😋
- 2
Soyayyar taliya zaki samu taliyar ki kisa a mai ki siya harse tayi brown sanan ki kwashe ki tsane se kisata a tukunya kisa ruwa da spice da seasoning cubes da dan attaruguda carrots da soysauce da dahu😋
- 3
Potato salad zak fere dan kali ki dafa tare da peas da carrot idan ya dahu ki sauke ya huce ki yanka albasa kisa mayonnaise da dan black paper😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13123725



sharhai (2)