Umarnin dafa abinci
- 1
Nadora ruwan zafi a wuta harya tafasa, sannan na saka indomie aciki daya dan tafaso na xubar da ruwan na kwashe indomin.
- 2
Nazuba mai cokali 1 a kasko, na fasa kwai nazuba aciki, nayita motsawa harya dagargaje, na kawo insomie nasa aciki na kawo sinadaran dandanon indomie nasa aciki, na motsa komi yahade
- 3
Na wanke tumatur da veniger na yanyanka nasa aciki, nabashi minti daya, sannan na kwashe, na wanke latas na yanyanka, shima nakawo nasashi aciki. Nagode
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15240305







sharhai (3)