Kayan aiki

40mint
mutum 2 yawan a
  1. Spaghetti
  2. Liver
  3. Tomato
  4. Onion
  5. Oil
  6. Chilli
  7. Seasoning
  8. Spices

Umarnin dafa abinci

40mint
  1. 1

    Zaki tura ruwa idan yatafasa kikarya pasta kibarta tadahu kisa ruwa kitace.

  2. 2

    Zakiyi grating tomato,chilli kiyanka albasa kidafa hanta
    Kidura pan kisa mai da albasa sannan kisa tomato kijuya idan yafara soyuwa kisa hanta,maggi,spices kisa ruwa kadan kibarta 5mint kisauke acida taliya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
rannar
Kano
inasun girki tun ina yarinya nake yin girki
Kara karantawa

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
tayi kyau amma baki saka mana measurement ba

Similar Recipes